Wednesday, 6 September 2017
Home »
» RASHIN MAHIFA- CHAPTER 21 An kawo gawan driver daya rasu Abbu ya kalla gawan sedaya durkusa yayi mashi addu'a sannan ya saka a kira iyalishi a gayan masu bayan ya saka a tura masu kudade masu dinbin yawa kenan. "Ummu" Khameelarh ta kira sunanta a hankali cus tun sanda suka shigo batayi magana ba. Kallonta tayi idonta cike da hawaye amma batayi magana ba. Karasawa tayi gunta tace "Ummu meyafaru?" Kallonta kawai take se Khameelarh tayi huging dinta itama tayi huging nata back sun dade a haka daga bisani suka rabu. *** Vice president dake kallon abunda yake faruwa live a office nashi ji yayi kaman yayi ihu ya rungumo T.v dan har'an fara rabawa a news cewa president was attacked and an kashesu da first lady. El_Armeen yana ganin abunda akeyi a news dan haka ya dauka wayanshi ya fara masu video sanda ake hugs din nan se kuka Khameelarh take yayi posting a account dinshi na Instagram yayi adding a storyshi na snapchat sannan yayi posting a youtube inless dan 20mins it was brodcast that The President is alife wanda suka fara kuka already seya kuma murna. Vice president da yaga abunda danshi yayi posting he was very shocked ya kira numbershi be dade ba ya daga yake tambayanshi yana ina "Ina gidansu Khameelarh" ya amsa da murna a fuskanshi "And president da first lady are alife?" He asked in a low tone "Yess" ya amsashi a hankali. Kawai se yayi cutting line din. El_Armeen be damu ba ya cigaba da shirman video da yakeyi. Se dadi yakeji kaman Familyshi. --1hr later-- Gidan ya kayaye da hayaniyan mutane yan sannu da zuwa su Hawwatie suma sun iso dukkansu da Babbanta da Mammanta se yan mutanan da ba'a rasa ba abokan arziki. Su Vice President kowa ko lekowa ba'ayi ba. Brother Abbu wato Baban Hawwatiee wannan karan ma seda ya sake kuka na dadi cus shi ya rigada ya cire hope din sake haduwa da danuwanshi se gashi ya dawo. 8pm lokacin kowa ya watse harda El_Armeen shima ya tafi gida suna zaune a dining suna dinner Khameelarh se murmushi take tana kallon fuskokinsu Abbu as usual tana kusa dashi tanacin abinci. Rabonda taci abinci me nauyi tun randa suna lunch Abbu ya fadin nan seyau se murmushi kawai takeyi duk suka lura da ita se Abbu ya saki murmushi shima yace "Kewai meke damunki kaman tababbiya se murmushi kike ke daya" "Am freaking happy you guyx are back safe!" Ta gaya tana daga hannunta sama. Girgiza kai Ummu tayi tana dariya itama tana kallon abincin se jagwal-gwalawa take ko spoon daya ta kasayi. "Ummu abincin babu dadi ne" Khameelarh ta tambaya tana kallonta. Dagowa tayi tace "Banjin cin komai ne idan naci amai zanyi" kaman da shagwaba tayi magana kaman wata yarinya Ajiye spoon din hannunta Khameelarh tayi tana bude baki tace "Omi! God. Are you pregnant!" She asked very surprise and freaking happy. Da sauri Abbu ya dago ya kalleta shima da tambaya a fuskanshi. Vegetables din plate dinda ke gaban Ummu ta dauka ta watsama Khameelarh tace "You silly girl" kare fuskanta tayi "Seriously. Ummu are you pregnant?" Ta kuma tambayanta shide Abbu kallo kawai yake binta dashi. Mikewa tayi tana murmushi tazo tayi pecking Khameelarh tace "Goodnyt" bata jira abunda zatace ba ta haye sama. Juyowa Khameelarh tayi tana kallon Abbu "Abbu seriously is she pregnant?" "Wait. Ho... how will i know?" Ya mike shima ya gudu. Dariya kawai take masu ta maidasu kaman kakanninta ba iyayenta ba. Itama mikewa tayi ta shige dakinta. Abbu na shiga dakinsu ya tarar da Ummu a gaban mirror tana kallon cikinta. Murmushi ya saki sannan ya karasa gunta ya saka hannunshi a waist nata duk suna kallon mirror (basu girma su). Hannunshi ta rike yace "Is it true?" Kallon fuskanshi tayi ta gaban mirror se tace "I think so?" Tayi magana more like tana tambayanshi. Juyo da ita yayi suna kallon fuskan juna yace "Kinyi test ne?" "Nop" Seya saketa ya nufa inda wayanshi yake yace "Lemmi call the doctor yazo ya dubaki. I hope it's true" ya karashe maganan yana wani murmushi. Karasowa tayi gunshi da sauri ta amshe wayan daga hannunshi. "Abeg karka kirashi. Nasan am pregnant all it matter now is watanni nawane" ta karshe maganan kaman dadan kunya. Murmushi yayi se yayi huging nata yanajin dadi. "Allah ya raya mana twins" yayi magana yana shafa cikin. Murmushi tayi tace "Amiiin" a hankali. *** Marwan yana kwance a dakinshi wuraran 9:30pm yana kallon celin din dakinshi wani radadi zuciyanshi keyi kaman ya cire ya ajige a gefe guda. Manal kowa itama tana dakinta tanata kuka cikinta yana mata ciwo daga baya ta mike tana rike da cikin ta nufo dakin Marwan ta fara knocking mai kofanshi. "What!" Ya buga mata tsawa. Batayi magana ba seta bude kofan ta shigo tana kuka tace "Ya'Marwan cikina yana ciwo kaman ze fashe" a hankali take magana tana kuma rike cikin da dukka hannayanta. Ko juyowa ya kalleta beyiba yace "Do i look like i care?" (Omi! God i seriously hate the present Marwan i want our Marwan back) Kallonshi ta tsaya yi da mamaki na kusan 2mins shi bema san tanayi ba kawai seta juya ta hango wani flower vase akan side-drawer wurgi tayi dashi gefe guda seya fadi ya tarwashe ta kuma sakin kuka ta fice a guje dakinta ta kuma ta fada kan gadon ta cigaba da rera kukanta. Da sauri ya dago ya kalle abunda tayi se yaji ta bashi tausayi He knows he is giving her a had time but he don't freaking care 'Amma kasan you are all she got! And you made a promise to your parent you will keep her safe. Then why are you doing this? All that is happing is not her fault. She is affected to it also you know' Wani gefe a zuciyanshi kemai wannan magana shiru kawai yayi. Kukanta kawai takeyi kawai zuciyanta seya fara raya maga wani abu. Mikewa tayi ta nufa gun labulan kofa. Ina irin abun nan da yake rike labule? Tou shi ta zaro dukka biyun na gefan ta dauresu dukka seta dauka kujeran mirror ta ajiye a tsakiya dakin wurin fan. Tahau ta fara kulle igiyan a jikin celin fan din tanayi tana kuka. Kawai se Marwan ya shigo dakin. He was very shock daya gane abunda takeda niyanyi, ita batamasan ya shigo ba se share hawaye takeyi tana kulle igiyan. "Manal!!" Ya kwalla mata kira da karfi. A firgice ta juyo ta kalleshi. Kawai seta kuma fashewa da kuka ta cigaba da abunda take. A zuciye ya nufa inda take da karfin gaske ya fizgota dagakan kujeran ta fadu akan hannunshi ya dauketa da wani wawan mari. Kurma ihu tayi. "Tou ka barni na kashe kaina mana tunda kai ka tsaneni. I regreat living them in the first place. I wish you were the one that is dead. I freaking hate you, mena maka da kakemin haka? I hate you!" Ta durkusa a wajan tana wani irin kuka abun tausayi ga shedan hannunshi a fuskanta. Wani irin tausayinta ne ya kamashi seya durkusa shima ya rungumeta "Am so sorry" ya furta a hankali "Let go of me!!" Ta gaya a tsawace tana janye jikinta daga gunshi. ***






0 comments:
Post a Comment