Tuesday, 8 August 2017
Home »
» RASHIN MAHAIFA-CHAPTER 6 Suna shiga suka zauna ana sake gaisawa Meelarh ta shigo ta zauna can gefe hankalinta baki daya yana kan wayanta Can sega Ibrahim(kanin Abbu) sun shigo shida matanshi Bilkisu da Hawwaty Hawwaty se wani kyaudi akeyi daman ita ta kware a iyali, tsakanin ita da Khameelarh bansan wanda yafi wani ba Mikewa Abbu yayi da sauri ya rungume Ibrahim Kawai se Ibrahim ya fashe da kuka wane karamin yaro yana rungume da Yayanshi "I thought i would never see you again" Murmushin karfin hali Abbu yayi sun dan dade a haka suka saki juna bayan Abbu ya ringa kwantar mashi da hankali Kujera yaja ya zauna kusa da Yayanshi se Bilkisu suka gaisa da Abbu da Ummu itama ta zauna kusa dashi Hawwaty itama ta zauna kusa da Mamanta ya kama kusa tana kusa da Khameelarh kenan Tunda suka shigo bata daga kai ba seda suka zauna sannan ta mike tayi hunging Baba Ibrahim ta baya "Uncle Ibro ina yini" "Lafiya Meelarh. Ni ae ban ganeki ba se kika zama babba, kin mana yaji yanxin ko kin dena zuwa mana yini" "Wlh i've been so busy shiyasa amma zanzo maka" Yadda tayi maganan ana kallon fuskanta an san definately karya takeyi Kallon Bilkisu tayi wanda take hararanta ta gefe tace "Mama ina yini" "Lafiya klwww Meelarh kwana biyu?" Ta amsa mata da yake a fuskanta "Lafiya" kawai Khameelarh tace ta kuma ta zauna Tana zama sega Vice president Abubakar Muhammad ya shigo shida matanshi Hajiya Aysha da dansu El_Armeen Mikewa Abbu yayi suka gaisa dashi sosai hadda rungume juna "Welcome back your excellency, welcome back" "Thank you and na bar maka aiyuka a hannunka koh?" "Ahh habah babu komai fah. Yaya jikin? ina fatan babu wani ciwo koh" "Alhamdulillah yanxin yadda nake jina har danbe zan iya" Dariya suka saki dukkansu Sannan ya nuna masu waje suka zauna bayan Hajiya Hadiza da Hajiya Aysha sun gaisa Khameelarh ta gaidasu (anyi abun arziki) El_Armeen ya zauna ta daya gefan Khameelarh ya kama tana tsakiyan Hawwaty da shi kenan Ko kallonshi batayi ba balle tasan yadda yake Wasu maids mata biyu suka fito da uniform a jikinsu white and black duguwan riga suka fara serving kowa Abunda aka faraci farko shine coconut rice and beef stew Da aka saka ma Khameelarh a plate bataci ba har aka zo aka dauka plates din Itama haka Hawwaty itama hankalinta yana kan waya seda Mamanta ta bijeta wai taci tace ita ta koshi El_Armeen kowa spoon daya yaci be sake dauka ba dan shima akwai gayu Next meal was fish ball haka aka gama serving kowa still a cikin su ukun nan babu wanda ya taba Iyayen kowa se ci sukeyi ana fira a hankali irin na manya. ana gamawa aka sake debewa sannan aka kawo cakes Irin an yanyankasu a plates kowa aka ajiye mashi nashi Khameelarh tana dagowa ta kalla nata was coconut cake Juyawa tayi ta kalla na Hawwaty it was Sponge cake yamutse fuska tayi seta kalla na El_Armeen wanda se yanzin tasan ma namiji ne kusa da ita. Nashi was Choculate cake Murmushi ta saki sannan ta kalla fuska shi _Damn!! He's cute. He's lips are cute and totally kissable and he is fair and kinda well builded nasan baze rasa packs ba_ Tunanin da take kenan a zuciyanta a cikin 5secs dinda ta kalleshi se kuma ta sake kallonshi bema kalla cake nashi ba _Well isn't he gonna eat the cake?_ "Heyy" Muryanshi ya katseta Seda tayi blinking sannan ta amsa "Hey" Seta juya, Kallonta yayi da mamaki a zuciyanshi yace Shikenan an gama gaisuwan she's weird Juyowa ta sakeyi ta kalleshi "Aiin't you gonna eat your cake?" Seda ya kalla cake din sannan yace "Am totally allergic to chocuate. You??" "And am seriously allergic to cocunut" "Then let's exchange.. wait i don't like coconut either" "Ahhhh" tayi irin bataso ba "Hawwaty fa ita tanacin sponge ne cus am crazy about it" "I have no idea.. wait how do you know her name" "She's in my class" "Am so sorry for you" ta fadi irin disgust din nan "I kinda heard that you know" Sukaji muryanta "And na gaya ne saboda kiji" Khameelarh ta fadi tana sakin mata harara Bude baki Hawwaty tayi zatayi magana se El_Armeen ya katsesu "Guyz! I thought you were cousins" "This bitch is not my cousin" Hawwaty tayi saurin fadi dan tasan idan Khameelarh ce ta fara fadin abu seta kwana dashi aranta "Excuse me! As if" Duk wannan fadan da saukeyi iyayen basu san sunayi ba dan kowa se hira yakeyi "Hawwaty kina cin sponge cake ne?" Yayi saurin fadi dan su dena fada "Eww nop" ta fadi tana yamutse fuska tana kuma popping P din "Coconut fah" "Ohh. Hell yeah it's my favorite" "Ewww" Khameelarh tayi saurin fadi tana yamutse fuska shareta kawai Hawwaty tayi "Perfect" El_Armeen ya fadi sannan ya dauka plate nashi ya saka a gaban Khameelarh ya dauka nata ya saka a gaban Hawwaty sannan ya dauka na Hawwaty A tare suka saki murmushi sannan suka faraci Haka har aka gama small dinner nan babu wanda ya sake ma wani magana a cikinsu #KowaDaGirmanKanShi --3hrs later-- Kowa ya kama gabanshi Nigeria se celebrating dawowan His Excellency akeyi ta ko wanna gefe Abbu ya fito daga dakinshi alaman yanxin ya tashi daga bacci parlo yazo ya zauna ya tarar da Khameelarh da remote se dariya take ma T.v yadda aketa haukan dawowanshi "Since when do you start watching the news" Abbu ya tambayeta kafin ya zauna kusa da ita "Since when you went to saudiyya" ta bashi amsa tana matsowa kusa dashi sosai tanajin diminshi "Ya school? i hope grades naki sun kara high?" "Uhmm....." "Anyi expelling nata" sukaji muryan Ummu daga bayansu "Expell!!" Ya maimaita a little bit surprise. Yeah a little bit cus sun saba (though acting suke dan Ummu have already told him) "Habah Meelarh. Habah Meelarh ya kikeso muyi dake ne? Yanxin wannan school kikeso a maidaki?" "Abbu they are many schools out there. Ni dama seriously na gaji da zuwa wanga school din sun takura min dayawa as if am the only student a school din" "Hmmm. Yanxin home schooling kawai za'a cigaba da maki" "WTF! Habah Abbu spare me abeg. Wait na yarda amma a kawo min namiji ba kaman last teacher nan ba Mrs. Ellzabet she was disgusting her dressing was F9 and totally shapeless amma idan aka kawo min namiji fari well builded and cute zan zauna" Duk wannan magana da takeyi baki bude kawai suke kallonta "Meelarh seriously tell me ina kike koyan wannan abun? kin fara ban tsoro fah. Tsaya idan tana teaching naki dressing nata and shape kawai kike kalla? Tell me" Abbu ne ke tambayanta a sanyaye Shiru tayi cus tama manta a gabansu take "Hmmm ae wannan yarinyan sede Allah cigaba da shiryata wlh" "Tohm yanxin de Lawiza Acedamy muka yanke zakije and dole kije" "A babu komai zani ae it's your school zani aradu" "A dan school dina ne zakiyi abunda kika gadama koh we shall see about it" Dariya tayi sannan tace "Abbu wai me meaning din Lawiza nan?" Murmushi yayi ya kalla Ummu sannan ya maida view nashi zuwa Khameelarh kana yace "The first three alphabet na sunana *Law*wan and the last three alphabet of Ummu's name Had *iza* there you now know the meaning" "Inyeee see true love" ta gaya tana wani dariyan iskanci Duka Ummu takaimata "Tashi kibar nan wajan mara kunya kawai" Tashi tayi aguje tana cigaba da dariya *** Mammi hadda walima tayi na dawowan His Excellency ta kuma rabama almajirai abinci Marwan kam shida Manal sun samu an masu sub na 3k each Marwan se shirya-shiryan beach party su sukeyi --Monday-- Its a beging of a new week a yau dukka Nigerians suka koma aiki cus tun tafiyanshi aka dakatar da aiki Khameelarh an gama mata komai hadda Uniform an bata tayi shirinta Ummu tayi dropping nata while Abbu shima ya kuma aikinshi Fitowa tayi daga mota she was wearing a black skirt se white shirt da black jacket amma ta daura jacket din a waist nata Da black barret se wani arnan black heel ta saka da white sucks guntu da clutch dinta a hannu ta shiga lokacin 10am yayi tou tayi latti irin sosai Map din school dinne a hannunta tana using nashi Office din Admin ne ta nufa Namiji ne yana zaune akan kujeranshi da glasses a idonshi yana kallon wasu papers Dagowa yayi ya kalleta seya mike da sauri "Welcome to Lawiza Acedamy" Do i look like i care? ta fadi a zuciyanta a fili kuma tace "Thank you sir." "My pleasure" "My name is Kh..." "No need to introduce yourself i know everything about you" Kaga maye "My name is Mustapha Munir am the Admin of this school you can call me Admin" "Nice to meet you 'Admin'" "It's a pleasure meeting you Khameelarh" Wani fake smile ta saki "Lemmi take you to your class" Daga mai kai kawai tayi sannan ya shiga gaba ita kuma tana binshi a baya Se wuce classes akeyi har suka isa wani class wanda a kofan an saka 'SS3' bude kofa yayi ya fara shiga sannan tabi bayanshi Wata teacher ce ke teaching duk duka dakata kowa ya dago yan kallonsu Hawwaty ta fara hangowa a sit na biyu tana kallon kasan beach alaman tana wani abu ne Wtf! Don't tell me this shit is in the same class as i am. Are you fu*king kidding me? "Class can i please have your attention. This a new student i believe y'all already know her but lemmi still introduce her. Her name is Khameelarh Lawwan the president only daughter she is gonna join us so please let her feel wecomed" Ae tunda akace President daughter Hawwaty ta dago she was frozed she can't believe an kawo wannan slut din thsame school as she is "Ms. Lawwan you can choose any sit you wish" Nufan wajan kujerun tayi suna hada ido da Hawwaty suka saka ma juna harara Wani empty sit ta zauna sannan teacher ta cigaba da abunda takeyi Admin shi koma ya fice Da alama school din da Laptop ake using dan kan desk din kowa akwai guda daya "Heyy my name is El_Armeen Abubakar" Juyowa tayi ta kalla inda aka mata magana "And my name is K..." Katseta yayi _God!! I freaking hate it when people do that_ "Khaeelarh Nigerian's Angel" "That's what they call me" ta gaya tana wani karya kai Murmushi yayi ita kuma seta juya tana kallon teacher Kaman an mintsineta seta juyo da sauri "Heyy you are the Vice president son right?" "That's what they call me" yayi yadda tayi sanna ya kara da cewa "I thought you would never ask" "Hi! That's my style you know" Murmuahi suka sakan ma junansu kawai --2hrs later-- An fito braek itama tazo wucewa kawai se taga wata ta tareta seta mika mata hannu "My name is Zulaihat and am the headgirl nice to meet you" Wani disgusting look Khameelarh ke watsa mata da alaman kuma batada niyan bata hannu Zulaihat seta fuzgu hannun Khameelarh da karfi "You suppose you shake the headgirls hand" "When the headgirl earn my respect then i will shake her hand. Biatch" Seta fuzga hannunta tayi wucewarta --Weeks later-- A yanxin Khameelarh an zama student din makaranta kuma karfi da yaji ta sama captain na cheerleader kullum se sunyi fada da Hawwaty idande sun hadu da kuma headgirl. El_Armeen shine kadai frnd nata a school din Amm she's doing her very best taga batama teachers rashin kunya ba balle har'a kai karanta gun Abbu cus he made a promise idan aka sake kuranta a school it will be the end of her studies dan haka zata cigaba da zama a gida har tayi aure *** Yau ne ta kama ranan beach party su Marwan karfe 4pm till down 5:30pm ya isa beach din yayi masifan kyau Kida ne kawai ke tashi a wajan maza da mata se rawa akeyi Marwan ne da red solo cup a hannunshi yanata rawa se phone nashi ya fara ringing yana dubawa seyaga Mammi gefe can ya matsa sannan ya daga "Hello Mammi" "Marwan har yanxin ba'a gama ba yamma fa yanayi" "Habah Mammi yanxin na girma fa and yanxin fa aka fara nan da two hours zan dawo" "Tohm but don't get drunk" "No promises" sannan yayi hanging up Befa shaya-shaye dan ya tsokaneta ne kawai Mayarda wayan yayi aljihunshi seya juya ze kuma wajan abokanshi kawai se yaji muryan mutane ana magana a hankali Wucewa yayi yana shan drink nashi na red solo cup dinshi sannan yana latsa wayan hannunshi Har yayi nisa kaman an mintseneshi seya juyo da sauri yana saka wayan a aljihu ya nufa inda yaji maganan Wurgar da solo cup din yayi a wajan wata karamar bishiya ya tsaya inda babu me ganinshi Yana lekawa guess who he saw? The vice presisent Abubakar Muhammad da alaman meeting sukeyi su uku ne a wajan amma kana ganin sauran mazan biyu kaman irin yan iskan mazajan nan ne kuma masu shaye-shaye "Everything went smooth nifa laifin doctor nake gani cus da badan shiba da ka hau mulkinka abunka" Daya daga cikin mazan ya fadi Kirjin Marwan ne ya fadi dumm!!! Jikinshi na rawa haka ya ciro wayanshi yana masu video "Yanxin de abar wacen zancen tunda you guyx failed. Wani plan din zamu nemo yadda baze iya kubuta ba wannan karan dan inason 3yrs dinda ya rage mai ya dawo guna sannan na sake fitowa na nema kunga 7yrs kenan" "Hakane ranka ya dade yanxin meze hana kawai aje gidanshi a mashi yankan rago shiyafi komai sauki" "Aa gidanshi akwai security dayawa har yafi villa security fah sanda mukaje dinner nan fa duk mostin da zakayi akwai cameran dake binka. Kawai ku nemo abunda zakuyi inason a cikin month din nan na haye mulki kun gane koh?" "Mun gane ranka ya dade kaide kawai ka ringa zama gaban T.v zakaga gawanshi a watan nan insha Allah" By now jikin Marwan kaman ana mai ruwan sama shi kadi cus wani rufan da yakeyi wayan hannunshi se rawa yakeyi "Yawwa shiyasa nakeson aiki daku idan kowa wannan abun ya faru ne na maku alkawarin wani babban matsay....." Bekai aya ba wayan marwan ya fara ringing A tare suka mike dukka su ukun suna neman ta inda sukaji ringing tone ke tashi A razane wayanshi ya fadi Lekowa mazan biyu sukayi se sukayi ido hudu da Marwan A razane ya durkusa ya dauka wayan da saurin yabar wajan a guje Juyawa sukayi suka kalla Vice president idonshi a ware yace "Ku bishi mana karkubarshi yayi nisa ku kamu minshi!! Kuyi sauri mana!!" Ya fadi a tsawace Binshi sukayi a guje shi kowa tundaga nesa ya ciro key din motanshi yayi unlocking motan yana isowa ya bude ya shiga sannan ya kulle Ajiyan zuciya yayi yana share zufan daga kan da zeyi kawai ya gansu sunyo kanshi suna poing mai bunduga razana ya sakeyi ya fara kokarin saka key a motan amma ya kasa saboda yadda jikinshi ke rawa sosai Clam down. Breath, breath marwan breath "I don't have time to calm down!!" Ya fadi da karfi Durkusan dakanshi yayi sannan yayi ajiyan zuciya kawai ya dago ya saka key yayi wani juyi da motan yabar wajan Ji kake Tuss!! Tuss!! An harba bindiga a motan seda ya fasa mai class na baya durkusar da kanshi yayi a tsorace yana cigada da gudu sosai Wayanshi ya ciro yana kokarin kiran number Abbah se wani nishi yake kaman ze dauke dan be taba shiga irin wannan yanayin ba a rayuwanshi. πππ






0 comments:
Post a Comment