Monday, 28 August 2017
Home »
» RASHIN MAHAIFA- CHAPTER 18 Khameelarh ce ta fito daga wanka daga ita se towel a jikinta ta nade gashin ta a cikin wani towel din. Zama tayi akan kujeran mirror ta kawai se phone nata dake kan study table nata ya fara ringing mikewa tayi taje ta dauka se taga Bwestie ta. Dagawa tayi ta kara a kunne ta rike wayan da shoulder ta tana cire towel din kanta "Sup" Kawai tace. "Yo. Gani fa a parlon kasa" El_Armeen yayi magana ta daya ban garan "Kay. Yanxin na fito daga wanka barin shirya abeg" "ASHAP" Kawai yace a tare sukayi hanging up. Drying gashinta tayi shap-shap ta saka hair oil sannan ta shafa mai jikin nan yasha turare after then she start with her make-up which is eyelining,giranta and then Kylie's lipstick which is maroon Seta mike ta shige closet nata. After 34mins ta fito da wani milk crop top a jikinta da milk pants ta daura blue vintage looking Kimono akai seta dauka blue veil ta daurashi kaman dankwali tasa hills black seta sake fashe jikin nan da turare ta suntuma phone nata da black shade ta sauko kasa. Akan couch ta tarar dashi yana danna waya as usual. "Phone addict" tace tana saukowa Dagowa yayi da sauri ya kalla ta inda yaji muryan Khameelarh. Besan sanda ya cire shades din idonshi ba. Ita kuma smiling tayi tana unlocking screen din wayanta ready to take selfies Harta karashe saukowa be dena kallonta ba. Ita kowa se dauka hotuna take abunta. "What!!?" Tace taba cigaba da daukan selfie ta ashe ta lura da kallon da yake mata. Gyara murya yayi ya mike "You ready right?" Daga mai kai kawai tayi yace "After you" murmushi ta sake tace "You are such a gentlemen" tana fitowa Beyi magana ba ya maida shades nashi shima ya fito. Khameelarh na fitowa se guard dinda Ummu ta saka ya ringa kula da ita wanda ita kanta batasan da zancan ba yayi saurin tare mata gaba. "Excuse me ma'am sorry to ask but were are you heading to" Kallonshi tayi irin kallon 'Are you kidding me?' Din nan "And who are you to ask me!?" Ta tambayeshi tana dan daga murya kadan. "Ma'am am sorry but the first lady herself orderd me to look after you before she comes back" ya gaya in a respectful way Cire shades din idonta tayi ta saka kunne daya a lips dinta tana wani smiling "First stop calling me ma'am and secound da badan you are cute ba i would have fired you right now. And i can take care of myself" tana kaiwa nan ta maida shades din ta wuce shide El_Armeen beyi magana se bayan ta wuce yace ma guard din "Karka damu ba wani gu zamu ba, we are just going for a work" daga mai kai yayi se shima ya wuce Khameelarh kam har'an bude mata kofa ta fice abunta Tafiya suke kowa na danna wayanshi dukkansu akwai shades a disonsu. Suna cikin tafiya se Khameelarh taga an manna wani poster a jikin kofan wani gida ae seda ta karasa wajan El_Armeen yana kiranta ina seda taje wajan saka hannu tayi ta baro poster. "Me zakiyi da wanna da kike cirowa" El_Armeen yake tambayanta yana karasowa inda take tsaya duk ta maida hankalinta kan hotan gayen data gani "Khameelarh!!" Yadan saga murya. Dago kanta tayi ta kalleshi da sauri "What?" Ta tambayeshi a rude "What are you gonna do with the poster?" yayi magana yana poiting dinshi a hannunta "Ask me one more time" ta bashi amsa tana wucewa daga wajan while folding the poster "Khameeelarh!!" Ya kuma kiranta yana yana sauri so that he could catch up with her. "Don't disturb me okey?" Ta saka paper a aljihun wandonta. "Mind your business" she added. Shiru yayi be kuma mata magana ba haka sukeje yawo a kafa suka ringa zaga garin mutane se kallonta suke wasu teenagers age-mate na Khameelarh har hoto suka dauka dukkansu hadda El_Armeen. Bayan sun dawo gida shi kuma ya wuce gida ta fito da poster ta mannashi a dakinta tanata kallonshi tana wani smiling kaman tababbiya. (Guess who was on that poster) *** Fitowa sukayi suka cigaba da tafiya Marwan ya bama Manal shades dinda ya sayo shima ya saka haka suke tafiya duk sun daka holan rigan sanyin Marwan yana goye da jakan a bayanshi wani yunwa sukeji kaman mene Sega wani cake store a tare suka kalla juna se suka saki murmushi (God!) Marwan yayi niyan shiga se Manal ta hanashi tace "Kaga a poster fuskanka ne a ciki ni babu wanda ya sanni so kawo naje na sayo and i will meet you here". Babu musu ya ciro kudi ya bata cus sun gane yanxin da sukayi using credit card dinne Acting president ya gano inda suke so seya dena using nashi tunda sunada kudi cash dayawa. Amsa tayi ta shiga wajan irin a store din ana iya sayan babban cake akwai kuma wanda ake yankawa tou irinshi ta saya choculate cake Aka mata packaging nashi guda biyu se drinks me sanyi shima guda biyu ta biyasu ta fito. A wajan data bar Marwan ta sameshi yana kokarin dialing wata number. Sakawa yayi a kunne yana ringing, tsayawa tayi inda yake zaune tana kallonshi. Ana dagawa yace "Faisal" irin he didn't expected that number daya saka was correct cus beyi tunanin ya rike number Faisal ba (best-frnd nashi) "Na'am" ya amsa a hankali kaman yana cikin wani hali "Faisal. Marwan ne" "Ohh. Myy god!! Marwan! Kana nan daman? I thought you were dead also" he said excited "Dead?" Ya tambayeshi "Yes saboda abunda ya faru da gidanku" yace a hankali A rude Marwan yace "Meyafaru dashi?" He asked a bit shocked "Uhn with the fire na..." "What fire Faisal?" "Marwan were are you? Gobaran da akayi a gidanku. Wait, baku cikin gidan ne?" "Gobara? Innalillahi..." Se Marwan yayi cutting line din nan da nan ya kashe wayan cus kar Faisal ya kira. Manal da taketa kallonshi se tace "Ya'Marwan wetin happen again?" Shiru yayi wane baze amsa mata ba se can yace "Faisal yace gidan mu anyi gobara. More like the beast is behind his, am freaking feild up with this asshole!" Ya karashe maganan da karfi. Fashewa Manal tayi da kuka kawai cus shine kadai solution nata a lokacin. Shiru yayi beyi mata magana ba seda taci kukanta sosai sannan ya lallasheta suka cigaba da tafiya ga cakes din a hannunta. Wata mota suka gani ta haya Golf se Marwan ya tara yace ya kaisu inda ake hawa mota idan za'a bar garin. A baya suka zauna abunsu se'a lokacin suka sama cin cake din, mutumin dake gabansu se kallonsu yake yana latsa waya tou shima Marwan daya lura da hakan se hankalinshi ya kasa kwantawa. --15mins later-- Suna cikin tafiya Manal se gyan-gyadi take a motan Marwan kowa yanata kallon mutumin kawai se yaji karan motan sojoji a nesa da sauri ya tada Manal yace ma driver motan "Mallan dan tsaya xanyi pitsari" "Tou bari mu sama wajan tsayawa" ya gaya yana duduba irin toilet dinda akeyi a hanya "Tsaya anan kawai!" Marwan yadan daga murya. Mutumin ya kalleshi seya kalla Driver "Mallan karka tsaya cigaba da tafiya." Manal da bata gane abunda ke faruwa ba amma ta gane Marwan so yake ya fita. "Mallan ka tsaya mana dan Allah nalura bakeda" Manal ta gaya da fuskan tausayi. Marwan ya juyo ya kalleta. "Karka tsaya Mallan" Mutumin ya sake fada duk suka rudar da driver. Kawai seya tsayar da motan da sauri suka fice Marwan ya mikam Driver 1k. Mutumin yace "Mallan wannan fa shine wanda yayi kisa da Acting president dakanshi ke nemanshi" duk yan motan suka juya suka kallesu. Juyawa sukayi zasu gudu kuma wajan dukka dajine se wani a motan yace "Kai tsaya babu inda zaka wlh" Wata mata dake motan tace "Haba! Kaman bakuda imani kuna kallon yaran nan kunsan taimako suke nema amma kana cewa ya dawo. Dan nan ku gudu dan wannan mugun ya kira sojoji" wata tsohuwa tayi magana tana nuna mutumin "Wlh basu isa ba se'an kamasu" ya gaya yana kokarin fitowa daga motan Tuni su marwan sun fara gudu suka shige dajin ba'a dade ba sega sojojin suka iso wajan aka gayan masu sun shige dajin. Haka suka bisu cikin doran dajin nan --2hrs later-- Sun tsiran ma sojojin amma abunda basu sani ba shine suna kumawa cikin Abuja ne dansun bata a cikin dajin. Suka shiga cikin mutane se wayan dake hannun Marwan din ya fara wani aleart dayake ya kunna fito dashi yayi daga aljihunshi se yaga wata number tana requesting video chat da Marwan. Nunama Manal yayi tace mai yayi accepting, aekowa yayi kawai fuskan daze fara gani se yaga fuskan Acting president yana wani murmushi a tskorace dukka su biyun ke kallon fuskanshi. "Don't be surprice kids. No dogan turanci am gonna ask you this last time zaka kawo min kanka?" "F*ck yourself!" Marwan yace "Good" se kawai Marwan yaga fuskan Mammi duk ta kuma wani iri "Mammi" a tare Manal da Marwan suka kira sunanta "Marwan. Manal" Mammi ta kira sunansu dakyar "Zaka kawo min kanka?" Acting president ya kuma tambayanshi yana pointing ma Mammi bindiga akanta "Tsaya! Tsaya! Zanzo..." Marwan ke magana a tsoarace Manal kowa duk ta kidime "Idan kazo ban yafe maka ba" Mammi ta katse shi besan lokacin da yayi shiru ba. "Idan ka kuskura kazo bazan taba yafe maka ba" ta sake maimaitawa "Shut up" Ya buga mata tsawa. Marwan ya rasa abunda zeyi "Mammi" ya kira sunanta a hankali muryan nan har wani rawa yakeyi "Na rigada na gayan maka" duk maganan da tayi bata kallesu ba "Zaka zo ko bazaka zo ba?" Ya kuma tambayanshi Shiru Marwan yayi ya rasa abunda zece yasan ze iya kasheta kuma gashi tace 'bata yafe ba' Kawai seya fara girgiza kai "Bazaka zo ba kenan?" Ya dade be amsa se ya kuma tambayanshi Da karfi Marwan yace "Noh!!" Da sauri Manal da Acting president suka kalleshi. "No! No! No please" Manal tayi magana tana fashewa da kuka dan tasan ending din "Marwan, Manal i love you guyx so much Allah maku albarka yasa ku gama da duniya lafiya. Lailahaillallah muhammadan rasulillah sallallahu alaihi wasallama" shi taketa maimaitawa idonta a kulle "Kace bazaka zo ba?" Ya kuma tambayanshi Hawaye ke zubu ma Marwan ya cigaba da girgiza kai "Good!" Kawai yace Ji kake dushhh!!! An harba bindiga. Dan tsananin tsoro ya saki wayan baki daya Manal kowa sumewa tayi kawai a wajan. πππ






0 comments:
Post a Comment