Tuesday, 15 August 2017

RASHIN MAHAIFA- CHAPTER 10 Dukkansu bacci suke abunsu hankali kwance kawai kaman an mintsine Marwan seya tashi lokaci daya kaman a furgice danshi kwata-kwata beda nauyin bacci Window shi ya nufa yaji kaman ana taba gate cus window dakinshi yana kallon gate streght shiru yayi ya natsu yana kallo se kawai yaga gate din yayi motsi a guje ya fito daga dakinshi ya nufa dakin Abbah dan a dakinshi ne akwai cameran gate Knocking yake a hankali yana kiran sunan Abbah in a very low tone "Abbah Abbah" "Uhmm" Abba ya amsa cikin bacci "Abbah open up wani na taba gate" Wani irin super Abbah yayi se gashi a bakin kofan dakin ya bude kofan Marwan ya shigo da sauri ya nufa gun cameran na wajan gate ya tsaya yana kalla "Innalillahi Abbah wlh sune,sune guda biyun nan na shiga uku, na gayan maku mubar garin nan amma baku jini ba shikenan kwana na ya kare" Ya kare maganan a sanyaye duk ya kuma abun tausayi Mami da taji surutan da yakeji ta tashi da sauri tayi gunsu itama tana kallonshi a rude "Meyafaru?" "Mammi sunzo, sunzo kasheni" "Kasheka" ta maimaita a kidime tana kallon cameran "Su waye wa'annan?" "Sune na gansu Vice ne ya aikosu i knew shiyasa nace mubar..." "Kai Marwa ka kwantar da hankalinka babu abunda ze faru and bazama su iya shigowa gidan ba" Abbah ya katseshi "Abbah kallafa abunda suke bude kofan dashi kalla weapons din hannunsu" duk idonshi ya ciko da kwalla jikinshi kau wani kyarma yakeyi kaman wandan ke cikin ruwan kankara Fita Mammi tayi daga dakin aguje ta nufa dakin Manal wanda keta baccinta hankali kwance "Manal tashi!!" Ta gaya tana dukan kafanta da karfi. Mekewa tayi da sauri tana shafa inda ta daketa "Taso!!" Jawo hannunta tayi suka nufo dakin Abbah Marwan yana zaune se zufa yakeyi while Abbah se zaga dakin yakeyi "Mammi meyafaru? Waya rasu?" Manal ta tambaya a rude. Nuna mata video cameran tayi kawai "Basu bane a video da Ya' Marwan ya dauka a wayanshi?" "Sune Manal sunzo kasheni" Marwan ya bata amsa Saurin rike maranta tayi seta kama hanyan fita daga dakin a guje "Ke ina zaki?" "Fitsari zanyi Abbah" A guje ta fice daga dakin ta nufa dakinta. "Mammi, Abbah" Marwan ya kira sunansu a sanyaye Juyowa sukayi a tare suna kallonshi "You guyx know i love you and i can give away my life for you right?" Shiru sukayi babu wanda yayi magana seya cigaba "I know this the last day dazan zauna daku as family and am so sorry for all the bad things i did da bakuji dadi ba am sorry for hurting you sometimes i want you guyx...." "Marwan stop it okey" Abbah ya katseshi dan har Mammi ta fara kuka "No Abbah i can feel something bad is gonna happen tonight like right now" Kusa dashi Abbah yazo ya durkusa tareda rike mai hannu "Nothing is gonna happen nothing am going to promise you this, Babu abunda ze faru daku insha Allah am here to protect you guyx that's my job am not gonna let anything happen to you i mean anything" Huging nashi Marwan yayi da karfi "Abbah dan Allah a kira cops mana zasu bude kofan fah" Manal ta katsesu tana magana a rude Mammi tayi saurin dauko wayanta tana son kirasu But the worst thing is gabadaya servies din ya dauke ko guda daya babu Kallon su tayi a tsorace " Babu servies ku duba wayoyinku" A tare Marwan da Manal suke fito suka nufa dakinsu dan dauko wayan Marwan yana duba nashi shima babu haka Manal A tare suka dawo dakin Shima Abbah nashi babu "Inalillahi tou meyafaru" Mammi asked "Hala sunyi hacking ne sun kashe baki daya na gidan" Marwan yayi magana irin ya gama sadaukarwa ze mutu "Innalilahi Kalla sun bude wlh sun bude" Manal tayi magana a kideme tana kallon Marwan Rudewa ya sakeyi irin sosai ya rike hannun Mammi yana hawaye kaman karamin yaro itama rungumeshi tayi tana kuka sosai shi kowa Abbah kasa komai yayi ya tsaya kawai yana kallon video sun doso kofan parlon kasa Juyawa yayi ya kalla Marwan yace "Ina video da nace ka ajiye a hannunka"?" "Yana dakina" ya amsa mashi jikinshi wani rawa yakeyi "Dauko" Fita yayi da sauri ya shiga dakinshi gun mirror ya nufa ya bude abun agogon da ya saka M-card din ya dauko seya fito hadda gudu yake hadawa "Gashi amma nayi coping a wayana" ya gaya yana mika mashi both wayan da M-card din Amsan wayan yayi daga hannunshi ya saka a aljihunshi "Make sure you keep the M-card save" Kallonshi suke da mamaki kawai Kallon video ya sakeyi yaga sun kasa bude kofan dan yanada masifan karfi Ya juya ya kallesu duk sun tsaya suna kallonshi Manal se shan majina takeyi "Marwan kasan combination din safe dina right?" Daga mai kai yayi da sauri "Jeka bude" Juyawa yayi ya nufa wajan gadon dakin wani katon frame ya cire a jikin bango sega katon safe a jikin bango Combination din ya saka seya bude(DAMN) Juyowa yayi ya kallasu "Dauki min bagpack dinki Manal" Abbah orderd her Fita tayi daga dakin taje ta dauko Duk kallonshi sukeyi dan babu wanda ya gane abunda yake nufi Mika mashi black bag-pack dinta tayi Amsa yayi ya nufa safe din Gabaki daya kayan ciki ya saka a jakan abubuwan ciki kuma sune, kudi bandir-bandir da wasu document daban-daban duk ya luda a ciki ya mikama Marwan "You are the man now nauyin mahaifiyarka dana sister ka sun dawo kanka i want you to take care of them of me promise me you will do anything for them promise me that" Shiru yayi ya kasa magana seya kalla Mammi data kasa yin komai kallonshi kawai take tana hawaye "Abbah no please no don't do this, they are here for me not for you guyx. Am so sorry but i can't do this i can't" Ya ajiye jakan ya nufa kofa Riko mashi hannu yayi ya dawo dashi "You still have a feature ahead of you son" "No! My feauture is with you. Is with my family" "Marwan Abbah is doing the right thing" Marwan da Manal suka juyo suka kalla Mammi da mamaki Daga masu kai tayi tana murmushin karfin hali ta nufo gun Abbah tare sa rike mashi hannu "Mammi what are you...." "Yes Marwan he is doing the right thing. We are" wannan karan Abbah ya kalleta "Am also going to dedicate my life for my children and the president" "Mammi" "Am going together with your father" "No!! No!!!" Abbah ya fadi ya cire hannunta daga nashi "You are not doing that. Bazakiyi haka ba you have to stay with our children zasu iya rayuwa babuni but not without you no!!" "Stop it!! You guyx should stop all of this. This is my fight i started it and am gonna finish it" Marwan ya fadi duk hawaye ya cika fuskanshi "No this our fight and we are gonna finish it together" Mammi ta gaya seta rike hannun Marwan "Baby zan baka amanan Manal a hannunka ka rike ta ka tayata rike mutuncin kai nasan zaka rike naka. Karkabi abokan banza ku rike ibadunku...." "Wai me kike gaya ne" Abbah ne yayi mata wannan tambayan Kallonshi tayi "Kayi tunanin zan zauna in barka ne? Never banyi shirin zama bazawara ba babu shi a lissafina and do you remember the vow we made to each other? For better or worst we will still be together. So duk inda zaka am right beside you no matter were they are gonna take us ina tare dakai" Shirun da taga yayi shine ya bata karfin gwiwa na cigaba ma Marwan magana "Marwan i want you to be the good boy you have always being. And idande har sukayi wining suka kashe Mr. President i want you to promise me this that you are gonna take care of his daughter take care of her kaman yadda zaka kula da Manal dan batada kowa idan har sukaci ganaba suka kasheshi take good care of her ko batasan kana kula da ita ba And no matter what you do karku kuskura ku zauna a garin nan kuje wani kauye ku zauna karku fita daga kasan nan ku bari se an dade kuje London ku cigaba da karatunku har ka aurar da Manal cus she's now your responsibility kaine Babanta kuma kaine Mamanta Allah shine gatanku. Now promise me you are gonna take care of her and yourself" "Mammi" manal ta fadi seta fashe da kuka ta fada jikinta Huging nata tayi back itama tana kuka Abbah ya nufa inda Marwan yake tsaye yana kuka "Marwan we are doing this because we love you and idan har kashemu sukayi karka kuskura kace zaka dawo no! Kuje can ku fara sabuwar rayuwa bazasuyi tunanin inda kuka je ba kuje wani kauye kaman inda Mammi ta gayan maku Karku kuskura ku dawo sekun tabbatar ya sauka a mulki kuma kuda Mr. President beda rai i mean idan sun kasheshi karkayi releasing video se time yayi nasan kanada nutsuwa i hope zaku cigaba da tarbiyanku kaman yadda muka dauraku. Ku dena fadan da kuke da junanku i hate it jininku daya ku dena. Marwan take care of the President for Mammi" Ya karashe maganan a sanyaye Fashewa Marwan yayi da wata wawan kuka ya rungume Abbah Duk karfin zuciyan Abbah seda yayi hawaye πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Share:

0 comments:

Post a Comment

Contact Form

Name

Email *

Message *