Tuesday, 8 August 2017
Home »
» RASHIN MAHAIFA- CHAPTER 3 Can seta dauko wayanta ta fara daukansu video tana ta faman dariya ita kowa Mrs. Fareeda se kokarin dagata take amma ta kasa seta juyo ta kalla Khameelarh "Khameelarh what do you think you are doing call 911" Batayi musu ba ta fara kokarin kiran su a hankali tace "Payback is a bitch" yadda babu me jinta Kiransu tayin ta fadan masu abunda ya faru sukace suna hanya sannan tayi hanging up ta kalla Mrs. Fareeda wanda ta kwantar da principal din ta saka veil dinta a kasa seta daura kanta akai Principal se nishi take alaman ta fadi sosai A wani side na Khameelarh se taji abunda tayi bata kyauta ba amma wani gefan kuma cewa yake she deserves it By now teachers din sun taru hadda student amma duk an kuresu khameelarh ce kawai student a office din ta durkusa tana kallanta time-to-time takan ce mata "sannu" shikenan Ambulance suka iso aka saka principal din a kan gado sukayi asibiti da ita Mrs. Fareeda itama ta bisu duk aka kuma classes amma duk class babu teacher a ciki duk sun hadu a staffroom suna jimamin abunda ya faru dukda ba wanda yaga ya abun yake Khameelarh dake zaune seta mike ta nufa office din principal din gun micro-phone ta nufa wanda ku wanna class akwai speaker dan haka idan principal tanason gayan ma student abu shi take using tou nan Khameelarh ta nufa ta fara magana kaman haka "Attention student as you all know the principal is in emergency presently heheheh. Anyway as the captain of cheerleader i want all the student to be present in the feild right now cus we are having a meeting RIGHT NOW!!" seta ajiye ta fice Kana jin hayaniyan student kowa ya fito daga class nasu Tana fitowa da wata teacher taci karo ko kallonta batayi ba tayi niyan wucewa se teacher ta riko mata hannu ta dawo da ita baya "Khameelarh what do you thing you are doing" Kallon inda ta riketa Khameelarh tayi sannan ta maida view nata zuwa fuskan teacher sannan ta fuzge hannunta "Let go of my hand you are hurting me" Tana fuzga tayi wuce wanta Teacher tayi niyan ta bita amm she don't want to get herself into trouble that's why she leg go of her Khameelarh tana shiga feild din taga dukka student din hadda classmate nata duk sunzo dan haka seta shiga itama "Can i please have everyones attention" ta fadi in her sweet voice amma babu wanda yajita saboda surutun da sukeyi Mustiee ne yace "guyx!!" Da karfi dan yajita dan haka akayi shiru tareda juyowa ana kallonshi Smiling tamai shima ya maida mata sannan ta fara "So as the captain of cheerleader and the Nigerian's Angel/Swthrt" ta wani kada ido sannan ta cigaba "You know that oppotunity comes once in a life time so inason y'all should have fun for once kafin school period ya kare this once musan idan mun gama makaranta musan muma munyi abu mun ajiye tarihi yadda babu me mantawa damu let's have fun tunda principal bata nan munafikan suma basa nan. So what do you say?" Ta tsaya tana kallonsu duk sukayi shiru suna kallon juna "Nasan abunda kuke tunani expelling right? So don't worry about it cux baze taba yuwuwa ba ace anyi expelling dukka student dan haka ku kwantar da hankalinku........" "No!!!" Taji wata murya ya katseta shiru tayi tana neman inda taji anyi magana Guess who was that? Shopia Kallonta Khameelarh tayi da mamaki sannan tace "excuse me?" "You had me i said no" sannan ta fito har gaban Khameelarh sannan ta tsaya tana rike da waist nata ta cigaba "Everyone in this school knows who you are everyone knows that. Kowa yasan you are a bad influence kowa yasan you don't have manners you do whatever you like why do you want us to do thesame mu gidan mu akwai tarbiyy......" Bata kai aya ba taji tassss a kumatunta seta hadiye maganan da takeyi Khameelarh ce tayi mata marin sannan ta nunata da yatsanta "Don't you dare ever think of saying this again am warining you" Sannan ta juya gun sauran student din "Duk me abu should come out and spell it out" tsitt kakeji babu wanda yayi magana seta kalla shopia wanda har a lokacin hannunta nagun inda Khameelarh ta mareta ta sakan mata wani harara sannan tayi wucewarta Mustiee murmushi yayi sannan yace "What do you say let's make this day our bitch" "Yess!!!" Student din suka fadi _--30 minutes later--_ I was back guess what i saw? Khameelarh ce da spray paint a hannunta guda biyu red and black tana cikin office din principal duk ta bata office din da rubuta har kan table nata duk ta mata rubutu God! Khameelarh has really done it this time A compound din school din kowa sauran student dinne da toilet paper a hannunsu duk sun bata compound din school din suma teachers din sunyi-sunyi su bari anki bari haka suka hakura suka barsu Mustiee ne ya shiga office din principal yana neman Khameelarh kawai ya hangota tana rubuta _Welcome biatch_ blodly a bangon, baki bude ya tsaya yana kallonta cus ta wuce limite dinda yake tunaninta "Khameelarh what the heck do you think you are doing" Juyowa tayi tamai wani what's your business look sannan tace "What the heck is your business?" Sannan ta cigaba da abunda takeyi Zuwa yayi gunta ya amshe spray din "You know you are gonna get into huge trouble for this" Amshewa tayi back "And do i look like i care?" Be sake magana ba yayi ficewarshi Shopia kowa tunda aka mata wannan marin ta dauka bag-pack nata tabar school din baki daya By now school din is a total mess ya fita daga hayyacinshi kuma dayake yau friday so 12 ake tashi Tana gama abubuwanta seta wanke hannunta ta shafa hand sanitizer ta sannan ta shafa lipstick ta kira driverta be wani dade ba yazo ya dauketa suka nufo gida lokacin 11:36am Suna isowa duk basu dawo ba dan haka dakinta ta shiga tayi wanka ta saka wani tag top purpule da shorts tayi pony tail da gashinta ta sauko kasa tana danna waya Fridge ta nufa babu wani abu daya burgeta a ciki seta shiga kitchen shima thesame parlo ta dawo seta hango peanut a cikin kwalba akan dining daukanshi tayi baki daya sannan ta dauko malt me sanyi ta nufa parlo akan couch ta zauna da remote a hannunta tana kallo Koh 20mins batayi ba se taji an bude gate wanda ta tabbata Ummu ce ta dawo batamayi yunkurin tashi ba balle ace zataje tayi mata sannu da zuwa kallonta kawai ta cigaba dayi tana zazzaga peanut a bakinta Shigowa Ummu tayi ta kalla Khameelarh da mamaki sannan ta kalla agogon hannunta taga yanxin 12 yayi batayi magana ba ta karasa gunta tayi pecking nata sannan tace "You are early Meelarh" "Yeah something happened a school din shiyasa muka tashi da wuri" Zama tayi beside her tana cire veil din kanta dayake duguwan riga ne a jikinta sannan tace "Meyafaru" "The principal was injured" ta gaya tana cigaba kallonta. Kallonta Umma ta kumayi "Injured as in how??" Wani murmushi ya kubuce a fuskan Khameelarh sannan ta dauko wayanta tace "I have the video barin sa maki ki gani. Fadi tayi akan kujeran office dinta shine aka kira ambulance yazo ya dauketa" "God i hope she is okeyy" ta gaya tana amsan wayan daya hannunta ta fara kallon video se taji ta bata tausayi sosai kallonta tayi tanata murmushi sannan tace "Wannan hospital aka kaita?" "I have no idea, but inada number Mrs. Fareeda cus tare sukaje zan iya tambayanta..... Wait! Mezakiyi idan aka fadan maki?" "Zamuje dubata ofcourse" Zare ido tayi " zamuje as in hadda ni" ta fadi tana pointing kanta Daga mata kai tayi "No! No!! Exclude me cus ba inda zani ni" "Why? Meelarh she's your principal remember?" "Yes i know and am not going that's final" "Fine ki zauna karkije i know what to do" "Ummu me zakiyi" "Ina ruwanki" "Tou naji zani shikenan koh" "Yawwa koke fa. Bayan magrib zamu" Ummu ta fadi tana mikewa "Whatever" Khameelarh tace ta dauka wayanta tana posting video online se dariya takeyi _--7hrs later--_ Abbu shima ya dawo gida suka hadu akayi dinner baki daya sannan bayan sallah magrib suka nufa hosipal din dan Ummu ta kira Mrs. Fareedah ta gayan masu sunan hospital din da ward dinda take Khameelarh black crop top ta saka da black pant seta daura Kimono akai shima black ta yafa red veil seta saka wani bakin shades (God!!) Da BMW uku suka fita nasu ne a tsakiya kuma dukka akwai flag na Nigeria a jiki haka aka gero dukda dare ne amma an gane Mr. President ne a cikin motan Suna isa bodyguard nashi ne guda uku suka fara shiga ciki bansan me sukayi ba sunde kai kusan 10mins sannan suka fito aka bude masu Khameelarh kofa suka shiga ga guards din nan na binsu a baya Mr. President ya rikema matanshi waist sannan ya rike ma Khameelarh hannu haka suka shiga a lokacin mutane befi biyu suka gani ba Suna isa dakin aka bude masu kofa akan gado suka sama principal din tana zaune da alaman de ta samu sauki da mijinta akan wani white roba chair by the bedside yana ganinsu da sauri ya mike yayo kansu wane ze rungumesu yana washe baki Durkusawa yayi a kasa ya fara kwasan gaisuwa Abbu yace mai ya tashi sannan suka gaisa Kujeru irin masu tsada wasu nurse suka shigo dasu guda uku aka ajiye masu se washe baki suke sunga Mr. President Murmushi Abbu yayi ya amsa seda ya fara ajiyema Ummu ta zauna sannan itama Khameelarh kana ya zauna shima sannan suka mata ya jiki amma banda Khameelarh dan ita chatting take abunta "Dasauki gobe ma za'ayi discharging dina" "Alhamdulillah" Abbu yace while Ummu yace "Wai ya abun ya faru ne?" "Hmm. Ni abun mamaki ma ya bani cus ina zaune a office dina senaje dauko wasu files kofa 5mins banyi ba da fita ina dawowa na zauna kawai se najini a kasa...." Fashewa Khameelarh tayi da wani wawan dariya duk suka juyo suna kallonta Hannu ta saka dukka biyu tana kare bakinta amma ta kasa rike dariyan "Meelarh what's funny?" Abbu ya tambayeta shima kana kallonshi kasan gimtse dariya yakeyi Dakyar tace "Don't mind me ni badaku nake ba" ta cigaba da dariyanta Girgiza kai principal tayi sannan tace "Doctor yace ban sama wani injury ba so gobe zeyi discharging dina" "Tou Allah kara sauki yasa kaffara ne" Ummu ta fadi "Amiin" duk suka amsa Basu kara 10mins ba suka mike da niyan tafiya Godiya principal da mijinta suka ringayi Abbu ya ciro bandur din yan 500 ya ajiye akan wani drawer nan godiya ta karo Khameelarh ta mike har a lokacin bata cire black shades nata bah kallonta principal din tayi sannan tace "Khameelarh thank you for coming" ko kollonta batayi ba tayi wucewarta. .Za other family. Marwan ne da sister shi Maryam amma ana kiranta da Manal(Moi babe) suke zaune akan dining suna having dinner su se iyayensu Mammi da Abbah "Abbah kaga sauran two weeks get together namu da muka hada na graduating stuff so kaga ko outfit dinda zan saka bandashi talkless of takalmi da agogo" Marwan ke maganan cus yau two days dasuka gama masters nasu a UNIVERSITY OF ABUJA so yanzin anata shirye-shiryen beach party da zawu hadane Taking bite na meat-ball dinda Abbah kece yayi sannan yace "Nawane kakeso?" Murmushi Marwan yayi sannan yace "35,000 yayi" Manal dake shan ruwa setayi kwarewan karya Marwan ya kalleta "Toh munafuka ina ruwanki? Abbah yayi koh?" Kafin Abbah ya amsa se Mammi tace "Kai yanxin me zakayi da kudi har 35,000?" Ajiye spoon din hannunshi yayi sannan ya kalleta "Habah Mammi, Habah Mammi wlh baki kyauta min da Manal ce cewa zakiyi yayi kadan amma tinda nine..... amma babu komai" yayi wani poppy face yana kallon plate din gabanshi Murmushi tayi sannan tace "Ae ita Manal mace ce kayan mata are more expensive than na maza. Yanzin dame-dame zaka saya idan naga kudin yayi kadan ni zanma iya kara maka kudin" Gyara zama yayi yace "Kinga top dinda zan saka is 12k pants kuma is 15k sannan takalmi....." "Kai Ya' Marwan ka iya karya aradu" Juyowa yayi ya kalleta seya kalla glass cup dinda ke gananshi na ruwa ya dauka ya kwara mata mikewa tayi da sauri amma dukda hakan sedaya sameta Bata tsaya mita ba itama ta dauka ta rama iyayen kowa cin abincinsu suka cigaba dayi dan idan da sabo sun saba da fadansu Marwan da Manal dan kaman yan uba sukejin kansu Basu zama a roof daya na 10mins se sunyi fada ko yayane "1-1" Manal tace tana daukan plate dinta zata hau sama seyace mata "Fart ass" shima yana mikewa "Dickhead" itama ta rama Binta yayi aguje amma saboda rashin kiba harta shige dakinta Girgiza kai Mammi tayi sannan tace "Allah cigaba da shirya min ko" "Amiin" Abbah ya amsa Yana shiga dakinshi chanja kayanshi yayi zuwa pj's nashi sannan ya haye gado tareda unlocking phone nashi ya fara latse-latse _--The nxt day--_ Tunda ya tashi da asuba sukaje masallaci shida Abbah ya dawo ya baje kan gado be sake tashi ba se 12 shima saboda yunwan da yakeji ne Fitowa yayi daga dakinshi da brush a bakinshi gashinshi was a mess Kitchen ya nufa direct anan ya tarar da Mammi tana making lunch dan su sunyi break-fast Zama yayi kusa da sink seya kuskure bakinshi a wajan Tana juyowa ta kalleshi taga abunda yakeyi seta dauko karamin towel tayo kanshi zaula mai tayi a gadon baya seya juyo da sauri "Was was that for?" Ya fadi yana kokarin riko inda ta zaula mai dan yaji zafi "Duk toilet din gidan nan amma ka rasa inda zakayi brushin se'a kitchen dina? Where are your manners?"" Kafin yayi magana sega Manal ta shigo kitchen din da alama ta dade da tashi riga ne da wando a jikinta tana kallon wayanta Towel din hannun Mammi ya amshe seya zaula ma Mana itama Daguwa tayi da sauri tana neman ta inda taji saukan bulala Mammi tace "Me tayi maka koma?" Be amsa mata ba ya kalla Manal da idonta yayi rau-rau kaman zatayi kuka yace "Ki rama akan tsohuwanki" Yayi wucewarshi. Kallonshi kawai takeyi bama ta san me zatace ba.






0 comments:
Post a Comment