Sunday, 27 August 2017

RASHIN MAHAIFA-CHAPTER 17 Suna hawowa saman gabadaya sojojin suka bazo a bakin kofan se Acting president yazo yayi knocking kofan kaman abun arziki "Marwan just open the door there is no way out" Ko kulashi beyiba ya nufa Window yana dubawa idan zasu iya fita tanan se yaga ba wani kwari gare window ba cus kaman wani katako aka buga shi da net aka makala a wajan kawai. Cireshi yayi baki daya ya ajiye a gefe ya juya ya kalla Manal wanda take kallonshi kawai da bindigan a hannunta. Alama yayi mata datazo, babu musu tazo ta tsaya gabanshi. "Ta window nan zaki sauka, kina sauka karki tsaya ki tafi stregth kawai i will catch up kin gane?" Girgiza kai ta fara tana leka wajan da tsoro. Ta bude baki zatayi magana kenan suka sake buga kofan ana kiran sunan Marwan da karfin gaske "Manal now!" Ya gayan mata adan tsawace. Batada wani option dinne kawai shiyasa ta fara fitar da kafanta hankali "Karki kalla kasa" ya gayan mata yana rike hannunta, daga mai kai kawai tayi babu wani magana "Ya'Marwan i don't want to" Tayi magana jikinta na mugun rawa "Manal" ya kira sunanta in a soft tone bata kalleshi ba balle ta amsa ba, be damu ba ya cigaba. "Idan baki sauka ba there is no way out kamamu zasuyi, ni zan iya yarda su kamani but not you beside babu abunda ze sameki insha Allah cus babu nisa kina fita akwai ladder shi kawai zaki hau ki sauka" Kallon wajan ladder tayi seta kalla Marwan "You promise kana baya na?" "Cross my heart" Ya gaya yana crossing heart nashi Gyada mai kai tayi sannan ta fara sauka da sauri-da sauri tana kaiwa na karshen ta kalla Marwan wanda ita yake kalla seta mashi alama daya sauko. "Ki tafi am right behind you" ya gayan mata more like wispering mata, girgiza kai tayi "Nop! You promised" "Manal go!!" Yadan daga mata murya Raising middle fingerta tamai ta fara gudu. Juyowan dazeyi yaji Acting President yana cewa "Break the freaking door!!" A tsawace Da sauri ya fice ta window kafin ya fara sauka suka bude kofan ido hudu sukayi da Acting President. Raising middle fingershi yayi mai kafin kace me har Marwan ya dira but he really hurt his left leg. Da sauri Acting President ya fizga bindigan dake hannun ogan sojojin yayo gun window ya fara harbi kawai. A guje Marwan ya mike dukda yadda yakejin zafin be hanashi gudu ba. "Ya'Marwan!!" Yaji an kirashi ta bayanshi. Da sauri ya juya kawai seyaga Manal a jikin wasu flowers tana boye seta fito ta nufo wajanshi. Ae batama kai ga gama karasowa ba yakai mata wani mari abunda be taba mataba kenan a rayuwanta. Ko daga mata murya bayayi se ya zama dole. "I thought i told you to run?!" Ya tambayeta a tsawace Ita kasa yarda tayi marinta yayi rike wajan kawai tayi tana kallonshi "Tambayanki nake!" Ya sake daka mata tsawa "Nika mara?" Ta tambaya unbelievable "I wish you were the one they caught not my parent. Everything that is happening is all your freaking fault, I hate you" she added hawaye na kwaranyo mata. Kawai se sukaji harbin bindiga kaman daga sama ihu Manal ta saki tana kare fuskanta. Besan sanda ya fuzga hannunta ba suka fara gudu suna shigewa cikin flowers cus idan suka tsaya a titin definately se'an samesu gashi titin wayam babu kowa cus dare yayi. Acting President ne da bindigan a hannunshi yanata harbi gashi harsun bace mai. Kallon sojojin yayi wanda basa komai idan ba kallonsu ba. "What are y'all doing? Follow them!" Ya buga masu tsawa, kowa ya daga bindiganshi sannan suka fara binsu. Ogan sojojin ne ya kallashi yace "Sir. Why do you want those kids so badly?" Da kaman baze amsashi ba se daga baya yace "They have something that belong to me" Ya karashe maganan yana kallon fuskanshi "Then why won't.." wani mugun kallo ya buga mai wanda ya sashi dan dole yayi shiru. Suna cikin gudun suka hango wata kofa Manal na taba handle din kawai seya bude da sauri suka shige. Inda suka shiga kaman feild din sport ne na yara cus ga basketball dan karami ga kuma feild din football ga footballs din a gefe dayawa. Marwan ne yayi locking kofan suka shiga cikin wajan sosai. Manal ta zauna a kan wani bench har'a lokacin hawaye kawai ke kwaranyo mata shi kowa Marwan zagawa ya farayi dan dubawa idan akwai mutane a wajan amma babu kowa dan haka duk kofan daya gani seya tabbatar a kulle take. Ya dade yana gayewa can seya dawo gunda Manal ke zauna ya daura hannunshi akan kafadanta yana kallon fuskanta kawai sega shedan hannunshi a fuskanta wajan yayi pink ji yayi ta bashi wani tausayi. Bude baki yayi zeyi magana setayi saurin cire mai hannunshi daga kafadanta "Habah Baby sis am sorry okey?" Banza dashi tayi kaman bata jishi ba. "Manal" still no respond "I couldn't go without you" tayi magana a hankali. Ji yayi he feels guilty sosai "Then am so sorry" batayi magana ba har yanzin. Amma kana kallon fuskanta kasan ta sauko. Sun dade a area wajan suna dube-dube amma basuga alaman mutane ba da haka suka dawo suka gayan mai 'They lost them' Wani irin wulli yayi da bindigan hannunshi cike da jin haushi. "You are all useless!! All of you!" He roar like an angry lion. Kallonshi kurum sukeyi dukka babu wanda yayi magana. A zuciye ya nufa inda motanshi yake wanda drivershi yana ciki. Kafin ya bude kofan seda ya laushe motan da karfin gaske kaman yayi hauka ya shige ciki. Driver kam beyi magana ba yaja motan suka fara tafiya. Sojojin suma suka shige nasu. Marwan ya saka kunnenshi a jikin kofan yaji shiru ya tabbatar sun tafi seya dawo ya nufa wajan kwallayan dake dakin yana duba abunda ze sunfidama Manal. Kawai seya hango wani flag kaman na wani team ne, dauko mata yayi ya mika mata babu musu ta amsa. "Shinfida ki kwanta it's already late" "Anan zamu kwana? Bazasu dawo ba?" "Kusun dawo am here to keep you safe so chop-chop and get some sleep" Gyada mai kai tayi ta shinfida ta kwanta da hannunta cikin aljihun rigan ko takalmin kafanta bata cire ba. Shi kowa kan beanch din ya zauna bayan ya ciro bag-pack din ya ajiye a kusa dashi ya ciro phone din kawai yana kallonshi ba tareda yayi komai dashi ba taba ciwon kanshi yayi kawai seya girgiza kanshi. Yana zaune a haka yaji Manal harta fara bacci ba'a wani dade ba wani wahalallan bacci yayi awon gaba dashi a yadda yaje a zaunan. After a long drive Acting president ya isa Mansion dinshi cike da bakin ciki. Yana shiga parlon sega El_Armeen yana zaune gaban T.v da wayanshi a hannu, sukayi ido hudu da juna seyace "Daddy ina kaje haka?" "Inda ka aekeni. Meya hanaka bacci?" Seda ya girgiza kai sannan yace "Khameelarh ce wai bata jin bacci so am keeping her company tunda babu kowa a gidan" Yayi magana yana cigaba da danna waya. "Msteww. Whatever" ya gaya tareda hayewa sama yana tunanin 'Meze hana kawai ya saka a kashe Khameelarh. Msteww aebashi ze saukar da mayen babanta ba' Haka ya shige dakinshi ya tarar da matanshi akan dadduma tana sallah. Tana ganinshi ta tashi da sauri. "Alhamdulillah. Alhamdulillah ina kajene wai? I thought something bad had happend to you" tayi magana tana huging nashi dan dadi. Tsayawa yayi a wajan kaman statue seta dago ta kalleshi "Wai meke damunkane kwana biyun nan ka chanja gabadaya?" "Work" kawai yace mata seya janye jikinshi ya shige toilet. Zama tayi a bakin gadon kawai ta fashe da wani irin kuka abun tausayi ta kasa gane kan mijinta kwana biyun nan but she want to believe aiki ne ya maidashi haka amma wani gefe a jikinta yana sata tunani kala-kala. Ta dan dade a haka daga bisani ta kwanta sosai akan gadon ba'a dade ba bacci yayi awon gaba da ita. Wanka yayi a toilet din bayan ya gama ya dauro alwala yana fitowa ya saka wata jallabiya yayi sallah seya haye gadon tareda janyo matanshi ba'a dadeba shima bacci ya daukeshi *** A yanxin ko yaji tausayinsu ne oho amma ya kwancesu but ya chanja masu daki ya maidasu wani daki akwai toilet a ciki amma window dakin babu yadda za'ayi a fita babbane dan girma amma kuma yadda aka kulleshi babu daman budewa. Kuma ana kawo masu abinci kullum sau uku (Da alama imani ya fara shiga zuciyanshi Lol) Mammi ce kwance a kafadan Abbah duk ta wani rame kaman tayi ciwon shekaru rabi bacci take amma rabi idonta biyu ta kuma wani irin abun tausayi ga kuma wani baki da saukayi dukka su biyun Rabin Hours dinda suke speeding sallah sukeyi na rokan Allah yasa kar azzalamin nan ya kamasu Marwan. *** Abbu yanxin ya tashi amma be iya komai yana daga kwancan nan sanda ya tashi Ummu hadda hawaye dan dadi ta gudu ma Allah kaman ba gobe hadda rungume Abbu seda tayi. Shi kowa kallonta kawai yake yana murmushi. Be iya komai idan zeci abinci se'a dago mai gadon a bashi abinci ko sallah ne daga gadon yakeyi. Ya wani rame kaman ba Mr. President ba ga baki kuma da yayi. (Kai duniya!! Wlh karshen wasu baza tayi kyau ba. Allah sa mu dace. Amiiin) Sanda Ummu da gayan ma Khameelarh, Abbu tashi sega Khameelarh na cewa 'Alhamdulillah! Alhamdulillah' Har gaisawa da Abbu seda sukayi. --The nxt day-- Marwan ya fara tashi ya kalla Manal tana bacci kana kallonta kasan baccin nan badan dadi akeyinshi ba mikewa yayi. Yayi wata mika dan jikinshi wani azaban ciwon da yakeyi saboda kwana da yayi a zaune. Duk jikin nan yayi tsami. Ya dade a tsaye yana streching jikinshi daga nan ya dauka jakanshi ya goya. Ya fara neman toilet a wajan, kaman daga sama seya sama wani shiga yayi da addu'a yayi alwala ya fito. Besha wuyan gane gabasba, yayi sallanshi bayan ya shinfida wani kyalle kenan. Ya dade akai yana ta addu'oi daga nan ya mike. Yana mikewa ita ma Manal ta mike zaune tana mika tareda addu'a itama jikinta sedayayi tsami. Tana zaune se susa hannu kawai take tana binshi da ido kaman T.v "Ga toilet can idan zakiyi alwala" Marwan ya gaya yana nuna mata. Gyada mai kai kawai tayi seta mike ta nufa inda yake nuna mata. πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Share:

0 comments:

Post a Comment

Contact Form

Name

Email *

Message *