Tuesday, 8 August 2017

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹RASHIN MAHAIFAπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ Written by Tyetyelorh❣ *CHAPTER 1* "Ms. Lawwan..." "No call me Khameelarh, but i like Meelarh better" yarinyan da take tsaye da principal din school din ta fadi tana gyara nails nata "Hey stop it and listen to me, You know you are not wearing the correct uniform" "Yeah swthrt i know so?" "You are so full of yourself you know, just because you are the president daughter deosn't mean you can do watever you want" "I have to go i have a class you know" harta fara tafiya ta bar principal din a tsaye se kuma ta dawo "FYI which means for your information by the way i can do watever i want" sannan ta wuce tana gyara purple barret nata "I know what it mean" ta fadi da karfi amma ko juyowa batayi ba haushi ne ya cika principal din da badan tasan she's the president's daughter ba da me kwatanta se Allah dan yarinyan ta bata masu school din duk inda kaje a school Meelarh har'a socail media ma ansan she's the wildest teenager a Nigeria (probably) Though she's Nigerian's Sweetheart She just hissed and then enterd her office Khameelarh kowa tana wucewa locker ta taje ta bude everything in there was pink and purple harta kai hannu zata dauka text book seta tuna batasan me za'ayi ba kawai seta dauka diary ta ta wuce class din. Tana shiga class already an fara lesson ko kalla teacher batayi ba ta kalla sit din na kusa da ita taga hankyy dauka tayi irin very disgust din nan ta goge sit dinta sanna ta wulla mai shi kowa dauka yayi yana mata murmushi Harara ta galla mai sannan ta zauna daga kan da zatayi taga Maths teacher ne a class din "God!! Not this loser" "Excuse me?" Teacher ya fadi cus yajita "I said not this loser" ta maimaita mai tana kallon cikin idonshi "If you are not interested you can get out!" "Baseka fada ba swthrt" sanna ta mike harta kai bakin kofan se taji yace mata "Biatch" "Ohhh. No you didn't" ta juyo tana kallonshi "Yes i did" ya fadi proudly Raising middle finger ta tamai na both hannun tana kallonshi yan ajin kowa harkanshi yake dansun saba ganin tanama teachers rashin kunya "Did you just.." "Yes i did" ta katseshi" "Khameelarh my office now!!!!" Taji an fada a bayanta tana juyawa taga principal din ne. tsaki tayi ta wuce office din Tana shiga itama principal din ta shigo ta zauna. Daman already Khameelarh ta zauna ita "Khameelarh we are filled up with your attitude..." "I've had that before what do you want??" Ta katseta "You are done for the day go home" "God thank you so much" ta mike ta fito daga office din Lockerta ta sake zuwa ta bude combination din sannan ta ajiye diary ta sannan ta dauko phone nata ta fito. Dailing wani number tayi ta saka a kunne "Hello kazo ka daukeni a school yanxin" bata jira taji me akace ba she just hung up Harta kawo zata fita daga kofan seta hango fire alarm wani killer smile ta saki seta dawo genetou's closet ta shiga ta dauko mop ta dawo Gun fire alarm din ta seta ta bude kawai seya fara kara dariya tayi ta ajiye mop din ta fita tana takunta Classes kuwa. kowa ya fito aguje ana ihu aka wuce field din Dan kowa hadda techers din an aza fire ne dagaske seda principal din taga Khameelarh zata shiga mota ta gane ba wuta bane dan haka aka kashe aka saka kowa ya koma class sannan ta dauka wayanta ta kira Mr. President dan ta fara gajiya da attitude na Meelarh "Hello Mr. President's office" "Hello. Please can i talk to Mr. President" "Sure who is speacking?" "Khameelarh's principal" "Ohk give me 4mins" "Okeyy" Personal assistant nashi kenan ta dauka wayan. Tana ajiye call din ta leka office nashi dake villa yana zaune kan couch da paper a hannun sannan ga shades a idonshi which am pretty sure are medicated "Mr. President sir sorry for interrupting but there is a lady in the phone and she said she's Meelarh'a principal and she wants to talk to you" Cire shades din yayi "ohk thank you" "My pleasure" seta fita Shi kowa mikewa yayi yace "Meelarh me kikayi kuma yanxin Allah sa ba expelling naki aka sakeyi ba" Danna wani abu yayi a jikin telephone nashi yayi sannan ya kara a kunne tare da cewa "Hello" "Hello. Sir ohh sorry Mr. President how are ya iyali" "Alhamdulillah" "Masha Allah. Dama is about Khameelar. Sir no offence amma na fara gajiya da halinta fa yau techerta ta zaga a gaban idonshi" "Ohh God No!! Am so sorry about it yanxin tana school din ne?" "A'a nayi suspending nata for the day" "Ohh okeyy Thank you and insha Allah i will talk to her am so sorry again" "Noh babu komai fa. A gaida iyali" "Zasuji insha Allah" and then he hung up Wayanshi ya dauka da suit nashi ya fito yana kiran driver nashi dan he should be ready with the car Yana fito yayi sallama da P.A nashi sannan ya fito motan ya shiga suka fito daga villa mota biyu a gaba biyu a baya se wanda yake ciki a tsakiya kuma motan dukka colour dayane black with tint BMW sannan ko wanne ansa flag na Nigeria a gaba saboda haka duk wanda yaga motan sunzo wucewa ansan shine a ciki saboda haka ana basu mahimmanci sosai Basu wani dade ba suka isa wani mansion i was like is this really a house GOD it's more like paradise tsayawa maku bayani bata miyau ne kawai gidan ya hadu karshen haduwa Parking akayi a parking lot sannan wani yazo ya bude mai kofa ya fito se maza biyu suka biyu bayanshi har bakin kofan da ze shiga main house din se suka tsaya aka bude mai sannan ya shiga su kuma suna waje Sama ya nufa direct zuwa palace din Khameelarh "Meelarh!! Meelarh!!" Shiru ba amsa se wata mata wane balarabia more like buzuwa ta fito daga daki "Honey ka manta tana school ne?" Zuwa yayi gunta yayi pecking nata sannan yace "Principal nasu ta kirani wai tayi suspending nata for the day tou ya kamata ace ta dawo gida" "Suspending? Me kuma tayi yanzin? Wannan yarinyan" Bata labarin abunda ta fadan mai yayi sannan ta girgiza kai "Ya Allah ka shirya min wannan baiwar taka. ni na rasa ina Meelarh ta samo wannan halin nata na rashin ji aradu" Kallonta yayi sannan yayi rolling idonshi "Must you ask" Buge mai hannu tayi da wasa "Ae na sani baseka sake fadan min ba. Yarinya mace tayi gadon halin babanta" "Amma ae nawa be kai nata ba" "A'a fah naka yafi nata Ibrahim(kaninshi kenan) told me everything. Yanxin de zo muyi lunch kafin nan maybe ta iso" Beyi magana ba yabi bayanta suka zauna a dining tana feeding nashi suna hiransu *** Khameelarh kowa driver na isowa ta shiga motan which is red RANGE ROVER 2016 harsun kama hanyan gida ta dakatar dashi "Mallam ba gida zamu ba" "Ma'am Ina zamu?" Da tayi niyan suje tayi shopping seta tuna week allowance da Abbu (Mr. President) ya bata yana dakinta se tace mai "Muje gidan kawai" Kama hanyan gidan sukayi Sun dan dauka lokaci kafin suka isa yana parking a parking lot aka bude mata kofan ta fito cikin gidan ta nufa da earpiece a kunnenta Tana shiga taci karo da Abbu da Ummu jan birko tayi seda gabanta ya fadi se kuma ta dauke kai zata haye sama dan tasan ita suke jira zaman nan da sukayi Hanyan stairs din ta nufa se Abbu yace "Young lady com back here" "Abbu am not a young lady" da shagwaba ta fadi "Then what are you an Adult?" "Eww no! Am a teenager" "God!! Yanxin de zo nan kin shigo shine kika dauke kai" Zuwa gunsu tayi, tayi pecking nasu sannan ta zauna a kasa a kujeran dake facing nasu Nace duk rashin kunyanta tanada girmama iyaye ashe "Meelarh swthrt tell me. Meyasa kike haka yaufa two weeks da shiga school dinnan bayan anyi expelling naki daga previous school dinki amma kikeso a kureki a wannan shima . Meelarh ke mace ce fa maza aka sani da rashin ji fah" Abbu ne ke wannan magana cikin sanyin murya "Abbu yanxin kuma me nayi? Hala an kara kawo maka wani gulman" "Meelarh respect yourself!" Ummu ta fadi tana dan daga murya kadan Shiru tayi tana kallonta da mamaki sannan Ummu ta cigaba "Haka kikeson rayuwanki ta kasance newai? Kowa yasan bekijin magana idan bazaki tunanin reputation na Abbu kiba da nawa why not kiyi tunanin naki? Kinsan duk abunda mace tayi yana rubuce a goshinta?" Saukowa Ummu tayi daga kujeran da take ta rike hannun Khameelarh wanda take zaune tayi raurau da ido "Baby you have to think about what you are doing soon encough zaki shiga 18 and i know bakison ki girma kina wannan halin naki. A social medai kowa magana ake akan ki wai muna biye maki kina abunda kika gadama we don't have rules on you..." Kwace hannunta tayi idonta ya ciko da hawaye "Meyasa ku abunda kuke tunani shine reputation naku? Babu wanda ya damu da abunda ke damuna. Abbu dan Allah ka sauka daga kan wannan mulkin am freaking tired of people judging me. No one cares about how i feel all you guyz care about is your reputaion" "Meelarh fadan min me kikeso" Abbu ya tambayeta "I want to be like a normal teenager girl wanda zan iya harkana cikin mutane ba tareda ana jiran nayi mistake daya ba a fara rabawa" tana gamawa ta haye stairs a guje tana share hawaye Kallan juna sukayi "She's really hurt lemme go talk to her" Ummu ta fadi sannan ta kama hanyan hawa sama Abbu binta yayi da ido Knocking door din Khameelarh takeyi a hankali "Meelarh Swthrt open the door please" "Go away i don't want to talk to anyone" tana magana tana kuka and that make Ummu felt really bad "Swthrt am so sorry okeyy? Open the door please and talk to me" "I said no!!" "Don't you dare yell at me young lady. Open this door at this instant ko kuma nayi grounding naki for a whole week and i mean no internet nothing related to technology and fun" "So what ba yau kuka fara ba ae am fucking tired of this life trying to be the perfect child thats not who am really are" "Language young lady" "Fuck it!!" Ta fadi daga can dakinta tana kuka sosai tana planing me zatayi a school gobe dan tasan principal ce taja mata wannan abun Ummu lallaminta ta ringayi amma taki budewa haka ta hakuea ta kuma palour gun Abbu ta fadan mashi. Akan study table nata ta zauna da headphone ta bude drawer jiki wani sketchpad na gani ta ciro ta ajiye akan table din tareda dauko pencil ta fara designing takalma kuma tanajin waka Haka take idande an bata mata rai abunda take kenan to cool herself down and she's very good at designing shoes. She can design anyone i mean heels,flat anykind Allah ya bata baiwa wajan zane ita kam... πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Share:

0 comments:

Post a Comment

Contact Form

Name

Email *

Message *